Lesson 1
Module 2-Shaidan Makunshiun Wanzuwa (Evidence of the particle nature of matter)
| Hausa Language | English Language |
2. Law na definite proportion: Wani shaida da yayi Karin bayani dangane da yanayi kankantan al-zarra, shine aka samu a bayanin chemical reaction. 3. Diffusion (dazawa): Wani nau’in sinadari mai kama da iska wanda shi bã mai ruwa bane kuma bã daskararre bane yak an yi cudanya da wani abu, sannan ya cike fili fanko ko fili empty. KUZARI (MUZAKKARANCI) DA KINETIC THEORY Kuzaranci yana daya daga cikin tushe na asali. Kuzaranci shine kwazo na yin wani nau’in aiki. Zafi, haske, kara da kuma wutan lantarki duk ire-iren kuzaranci ne. Duk abu da ya kasance yana tafiya ko gangara yana da kuzaranci wadda ake kira kinetic energy (wato, kuzaranci na kinetic). Kuzaranci na kinetic yana karuwa ne da yana yin saurin ko gudu abu. Yana da kyau a lura cewa mafi Kankanta abu (molecule) yana cikin tafiya ne ko motsi a kowani lokaci. |
2. Law of definite proportion: Another evidence in favour of the particle nature was obtained from analysis of chemical reactions.
3. Diffusion: In a gas, the speed which the molecules move about depends on their masses as well as the temperature, the lighter molecules moving faster.
Energy and the kinetic theory Energy is one of the most basic quantities, like matter, and it is not easy to define because it exists in many different forms. Energy enables us to do work and we usually define energy in the following way: Energy is the ability to do work. Heat, light sound and electricity are all forms of energy. A body which is moving has energy called kinetic energy. The faster the body moves, the greater its kinetic energy. The word kinetic means to do with movement. It is importance to realize that molecules are moving all the time, and have kinetic energy. |
Web-based Physics Lessons in Hausa